fidelitybank

Zan zura ƙwallaye da dama a Kano Pillars – Ahmed Musa

Date:

Ahmed Musa na fatan zura kwallaye a ragar Kano Pillars bayan da ya fara taka rawar gani a wasansa na uku a kungiyar.

Musa shi ne tauraron dan wasan da ya haska yayin da zakaran gasar firimiya ta Najeriya sau hudu suka baiwa Sunshine Stars kashi da ci 2-0 a filin wasa na Muhammadu Dikko a ranar Lahadi.

Dan wasan mai shekaru 31 ya zura kwallo a minti na biyar da minti 51 bi da bi.

Daga baya ne dan wasan ya ci fenariti a mintuna 71 da ya kasa jefa kwallo.

Musa wanda ya nuna jin dadinsa da nasarar, ya yi alkawarin kara zura wa Sai Masu Gida kwallaye a raga.
“Koma cikin sanannun launuka, kuma yana jin daɗi sosai! Ina godiya ga daukacin ma’aikatan gidan bayan gida, abokan wasana, da mahukuntan Kano Pillars FC da suka yi imani da ni tare da ba ni damar dawowa,” ya rubuta a kan X.

“Ga magoya bayan ban mamaki da duk wanda ya fito don kallo, na gode da ƙauna da kuzari! Zura kwallaye biyu da samun wannan bugun fanareti shine farkon farawa zan sura wasu!

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp