fidelitybank

Zan yi aiki tare da ‘ya’yan jam’iyyar PDP – Atiku

Date:

Dan takarar shugaba kasa a zaben badi karkashin Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya karbi wata tawagar yayan Jam’iyyar PDP daga jihar Zamfara karkashin jagorancin Dr. Dauda Lawan Wanda shi ne Dan Takarar gwamnan jihar na PDP.

Kazalika cikin tawagar da ta ziyarci Wazirin na Adamawa sun hada da yan siyasar nan na APC da suka sauya sheka zuwa PDP Alhaji Salihu Mai Buhu Gummi da Alhaji I. Alhaji Bakuraa Sahabi Liman Kaura.

A jawabin sa, jagoran ayarin ya ce, sun gamsu da akidun siyasar tsohon mataimakin shugaban kasar saboda kishin sa da kwazo da kuma manufarsa ta kaunar hada kan kasa da zaman lafiya da ci gaba, inda suka tabbatar wa da Dan Takarar ta PDP goyon bayan su a yunkurin sa na Gina ingantacciiyar kasa.

A nasa bangare,  Atiku Abubakar, yayin da yake gode musu bisa ziyarar, ya sake jaddada aniyar sa ta aiki tare da yayan Jam’iyyar da masu ruwa da tsaki a Zamfara da Najeriya gaba daya domin samun nasarar Jam’iyyar PDP a zaben 2023.

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp