fidelitybank

Zan yaki Rashawa kamar yadda Buhari ya ke yi – Akpabio

Date:

Dan takarar shugaban kasa kuma Ministan Neja Delta, Godswill Akpabio ya yi alkawarin ci gaba da yaki da cin hanci da rashawa ta hanyar amfani da tsarin shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Ministan ya bayyana cewa gwamnati ba za ta iya yaki da cin hanci da rashawa ba idan ba ta yi yaki da fatara da karfi ba, yana mai cewa batutuwan biyu tagwaye ne.

Ya yi nuni da cewa idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa, zai yi amfani da shirye-shiryen zuba jari na Social Investment don magance talauci kamar yadda gwamnatin Buhari ke amfani da shi.

Akpabio, wanda ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a ranar Laraba a garin Uyo, ya bayyana hakan ne a wata hira da gidan talabijin na Channels a ranar Alhamis.

Tsohon gwamnan Akwa Ibom ya kara da cewa zai yi amfani da albarkatun dan adam da na kasa wajen tabbatar da ci gaba idan aka zabe shi a matsayin shugaban Najeriya na gaba.

nigerianewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp