fidelitybank

Zan tsaya takara idan PDP ta kai tikiti yankin Kudu – Obi

Date:

Tsohon gwamnar Jihar Anambra, Peter Obi, ya ce, zai tsaya takarar shugabancin kasa har idan jam’iyyarsa ta PDP ta bai wa yankin Kudu tikiti.

Obi, wanda ya yi wa PDP takarar mataimakin shugaban kasa a 2019, tare da Atiku Abubakar, ya bayyana hakan ne a sakon da ya wallafa a shafin sa na twitter a ranar Talata.

Ya ce, “Eh tabbas zan tsaya takarar shugabancin Najeriya, domin samun damar yi wa kasa ta hidima a matsayin shugaban kasa, idan har jam’iyyar PDP ta kai tikitin Kudu”. In ji Peter.

Sanarwar ta Obi na zuwa ne kasa da sa’a 24, bayan da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya tabbatar da tsayawa takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faɗa ADC

Tsohon ɗan jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...

Isra’ila na zargin Canada da goyon bayan Hamas – Netanyahu

Isra'ila ta zargi Canada da taimaka wa Hamas bayan...

Rashin tallafin agaji ka iya dawo da Boko Haram a Najeriya – MDD

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta...

Yin gini a kan hanyoyin ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta...

Amnesty ta yi Allah wadai da tsare Sultan kan bidiyon lafiyar Tinubu

Ĉ˜ungiyar kare haĈ™Ĉ™in bil'adama ta Amnesty International ta yi...

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

ĈŠan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga...

Ba za mu jingine yajin aiki ba har sai an biya mana buĈ™atun mu – Ma’aikatan Jinya

Shugaban Ĉ™ungiyar ma'aikatan jinya ta Najeriya, Morakinyo-Olajide Rilwan ya...

Za a fara yi wa Dalibai gwajin kwaya kafin su shiga jami’a – NDLEA

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta fara yi wa...

Za mu kammala titin jirgi na Kaduna zuwa Kano a 2026 – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya, ta ce za a kammala aikin titin...

Adadin kudaden da Liverpool ta kashe wajen daukar ‘yan wasa

Liverpool ta kashe fam miliyan 265 wajen ɗauko Ĉ´anĈ™wallon...

Sunderland ta ɗauko Ĉ´anĈ™wallo bakwai a kakar bana

Granit Xhaka ya zaman ɗan Ĉ™wallo na bakwai da...

James Trafford ya sake komawa Man City daga Burnley

Mai tsaron ragar tawagar Ingila, mai shekara 21, James...
X whatsapp