fidelitybank

Zan so na taka leda a Arsenal – Mudryk

Date:

Dan wasan tsakiya na Shakhtar Donetsk, Mykahylo Mudryk, ya sanar da jami’an kulob dinsa cewa, zai so ya koma Arsenal a wannan kasuwar musayar ‘yan wasa a watan Janairu, yayin da Chelsea ke zawarcinsa, in ji 90min.

An alakanta Mudryk da komawa Chelsea da Arsenal a wannan kasuwar musayar ‘yan wasa a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata.

Sai dai a cewar sabon rahoto, dan wasan mai shekaru 21 ana tunanin zuciyarsa na shirin komawa Gunners a makonni masu zuwa.

Saura kiris wasu kungiyoyin Premier su dauke ni – Gakpo
Arsenal ta riga ta gabatar da tayin gaske guda biyu ga Shakhtar Donetsk don sa hannun Mudryk amma har yanzu ba ta cimma matsaya da kungiyar ta Ukraine kan kudin canja wuri a matakin kulob din ba.

Tuni dai Mudryk ya bayyana muradinsa na barin Shakhtar Donetsk.

vanguard news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp