fidelitybank

Zan riƙa samun sama da dala miliyan dubu 30 nan da ƙarshen shekara – Ɗangote

Date:

Shugaban rukunin kamfanin Dangote, kuma mutumin da ya fi kowa kuɗi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa zuwa ƙarshen shekarar nan ta 2024, yana sa ran jimillar kuɗin da zai riƙa samu a harkokin kasuwancinsa ya kai sama da dala miliyan dubu 30.

A wata hira da aka yi da shi a tashar talabijin ta CNN, hamshaƙin attajirin ya ce cimma wannan buri zai sa kuma kamfanin ya kasance ɗaya daga cikin manya-manyan kamfanoni 120 na duniya.

Attajirin ya ce, yadda ya sauya fasalin kamfanin ta yadda manyan jami’ai ke jagorantar muhimman ɓangarori na harkokin kasuwancin nasa, cimma wannan buri na samun dala biliyan 30 zuwa ƙarshen shekarar ba abu ne da zai zama mai wahala ba.

“Mun raba kamfanin gida biyu a yanzu. Ni ina matsayin shugaban rukunin, sannan kuma akwai shugabannin rukunin na ɓangaren mai da iskar gas, sai kuma shugaban rukunin sauran harkokin kasuwancin,” in ji shi.

Ya ƙara da cewa, ”duka waɗannan idan ka haɗa su, zuwa ƙarshen shekarar nan, za mu samu rukunin kamafanin da zai samu dala biliyan 30, kuma wannan babban abu ne. Hakan na nufin za mu kasance cikin manyan kamfanonin duniya 120.”

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp