fidelitybank

Zan naɗa ministan Ciki saboda magance yunwa idan na zama shugaban ƙasa – Fayose

Date:

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Ayodele Fayose ya ce, zai nada Ministan kula da ababen more rayuwa na Ciki wato Tumbi, idan ya zama shugaban Najeriya.

Fayose ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai jim kadan, bayan bayyanar sa a gaban kwamitin tantance shugaban kasa na jam’iyyar PDP a Abuja, ranar Juma’a.

A lokacin da kwamitin ya tambaye shi manufofinsa na samar da ababen more rayuwa a cikinsa, ya bayyana karara cewa hakan na daga cikin manufofinsa idan ya zama shugaban kasa.

“Na bayyana karara cewa zan sami minista mai kula da kayayyakin ciki da jin dadin jama’a,” in ji shi.

Sai dai ya kara da cewa, idan aka yi la’akari da yadda kwalta da samar da sauran ababen more rayuwa na da kyau, hakan ba zai wadatar da ‘yan kasa da ke fama da yunwa ba.

“Don haka, a gare ni, ababen more rayuwa na ciki wani bangare ne na tallafawa talakawan Najeriya. Ayyukan ciki a karkashin kulawata a matsayina na shugaban Najeriya zai zama babban jigo.

latest news in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp