fidelitybank

Zan marawa matasa baya su sami mukami a taron APC -Buhari

Date:

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sha alwashin mara wa matasa masu kaifin basira baya, dazarar su ka ɗare manyan kujeru a babban taron jam’iyyar APC dake tafe.

Buhari ya umarci shugaban ma’aikatan fadarsa da sakataren gwamnati su tabbatar an saka matasa a wasu wurare na gwamnatinsa.

Shugaban ƙasa Buhari ya yi wannan furucin ne yayin da kungiyar haɗin kan matasan APC suka kai masa ziyara fadarsa a ranar Jumu’a.

Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa da matasan APC cewa, zai goyi bayan zakakurai daga cikinsu, muddin su ka ɗare kan manyan muƙamai a taron APC.

Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, Buhari ya sha alwashin marawa matasan baya su samu mukamai a shugabancin APC na ƙasa a taron ranar 26 ga watan Fabrairu, 2022 da za su yi.

vanguardnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp