fidelitybank

Zan kori baƙi da ba a taɓa irin sa ba a Amurka – Donald Trump

Date:

Yayin da zaɓe ke ƙara ƙaratowa a Amurka, Donald Trump ya gudanar da gagarumin taron yaƙin neman zaɓe wanda dubun dubatar magoya baya suka halarta a birnin New York.

A cikin jawabin da ya kwashe wajen sa’a guda yana gabatarwa, ɗan takarar jam’iyar Republican ɗin ya ce zai kawo ƙarshen hauhawar farashi, zai kuma tabbatar da tsaron kan iyakokin ƙasar.

Ya ce, “a rana ta farko zan yi gagarumin korar baƙi da ba a taɓa ganin irinsa ba a tarihin Amurka. Zan kori dukkan waɗannan masu laifin.

Sauran waɗanda suka gabatar da jawabi a wajen taron sun haɗa da Elon Musk da matar Trump ɗin Melania wadda ba kasafai aka fiya ganinta a wajen kamfen ɗin mijin nata ba.

daily 
post news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp