fidelitybank

Zan kammala duk ayyukan da Akeredolu ya bari – Gwamnan Ondo

Date:

Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya yi alkawarin dorawa ga ayyukan magajinsa, Marigayi Oluwarotimi Akeredolu.

Aiyedatiwa ya bayyana haka ne a yayin wani tattakin kyandir da ‘yan kungiyar lauyoyin Najeriya NBA reshen jihar Ondo suka shirya domin karrama marigayi Akeredolu a gidan gwamnati dake Akure a daren Juma’a.

Ya bayyana Akeredolu a matsayin hazikin shari’a maras tsoro kuma shugaba mai kwazo.

A cewarsa, jajircewar Akeredolu na yin adalci da yiwa jama’a hidima ya sa aka ba shi mukamin “Babban Lauyan Talakawa.”

“Abin da kuka yi a wannan dare abin yabawa ne; yana nufin duk abin da kuke yi, sa’ad da yake raye, ba aikin ido ba ne amma ƙauna ta gaske. Wannan yana nufin abu mai yawa a gare ni da kaina.

“Za mu tabbatar mun kammala dukkan ayyukan da ya bari a baya,” in ji shi.

Aiyedatiwa ya yi kira da a ci gaba da yin addu’o’i, inda ya ce, “Abin da za ku iya yi mana a yanzu shi ne ku ci gaba da yi mana addu’a Allah Ya ba mu baki daya karfin jure wannan rashi.

vanguardnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp