fidelitybank

Zan iya sauya fasalin Najeriya idan na gaji Buhari – Peter Obi

Date:

Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, ya jaddada aniyarsa ta samar da shirye-shirye da za su kawo sauyi a Najeriya idan aka zabe shi.

Mista Obi, wanda ya taba zama gwamnan Anambra a wani lokaci, ya yi wa ‘yan jarida jawabi bayan ganawar sirri da Gwamna Okezie Ikpeazu na Abia, ranar Asabar, a kauyen Umuobiakwa.

Ya ce ziyarar na ci gaba da tuntubar sa da masu ruwa da tsaki a fadin kasar nan.

Mista Obi ya kuma kara da cewa ziyarar ta zo daidai da manufofinsa na ziyartar shugabanni da masu ruwa da tsaki a fadin kasar nan.

Ya kara da cewa hakan kuma ya yi daidai da kishinsa na yiwa kasa hidima a matsayinsa na shugaban kasar Najeriya.

A cewarsa, ba za a iya magana a kan shugabanci a yankin Kudu maso Gabas ba tare da neman Mista Ikpeazu ba, yana mai nuni da cewa ziyarar ta musamman ce domin sanar da gwamnan kan burinsa.

the sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp