fidelitybank

Zan inganta masana’antu da gayyato masu zuba jari a Kano – Sha’aban

Date:

Dan takarar gwamnan jihar Kano ƙarƙashin jam’iyyar ADP sha’aban Ibrahim Sharada ya faɗa Aa taron muhawarar ‘yan takarar gwamna da BBC ta gabatar cewa zai gayyato manyan-manyan ‘yan kasuwa don su zo su zuba jari a jihar Kano domin bunƙasa harkokin kasuwancin jihar.

Ya kuma ƙara da cewa zai baiwa karananna hukumomin gashin kansu, tare da inganta masana’antun jihar da ke Bomfai da Chalawa.

”Za mu janyo manyan ‘yan kasuwa na ƙasashen wajen domin su zo Kano su haɗu da ‘yan kasuwarmu tare da haɓaka kasuwanci a jihar” in ji Sha’aban

Da aka tambaye shi cewa baya ganin matsalar tsaron da ƙasar ke fusknata zai kawo cikas ga zuwamn masu zuba jarin daga ƙasashen waje?

Sai Sha’aban ya ce, zai gina kyakkayawar alaƙa da ƙasashen waje domin ba su damar zuwa ƙasar.

Ya kuma sha alwashin habaka kuɗin shigar jihar daga biliyan 2.5 zuwa biliyan goma a kowanne wata.

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp