fidelitybank

Zan hada kan ‘yan faransa a wannan jikon – Macron

Date:

Emmanuel Macron ya tabbatar da cewa, zai yi kokarin hada kan Faransa bayan an sake zabarsa a matsayin shugaban kasa a karo na biyu.

A jawabinsa na nasarar da ya yi ga taron jama’ar da suka taru a hasumiyar Eiffel da ke birnin Paris, ya amince da cewa mutane da dama sun kaurace wa ko kuma sun zabe shi ne kawai don hana abokiyar hamayyar sa Marine Le Pen mai tsatsauran ra’ayi shiga fadar Elysee.

Mista Macron, wanda ya zamo shugaban Faransa na farko da aka zaba a wa’adi na biyu cikin shekaru ashirin, ya yi alkawarin samar da sabbin tsare-tsare, tare da mayar da hankali kan matasa da muhalli, ya kara da cewa ba za a bar kowa a baya ba.

Tazarar da Mista Macron ya samu a zaben na ranar Lahadi ta kai kashi goma sha bakwai bisa dari kan abokiyar hamayyarsa.

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp