fidelitybank

Zan goyawa Tinubu baya a zaben 2023 – Gwamnan Cross River

Date:

Gwamnan jihar River Ben Ayade ya ce, babban jagoran APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu, ya na da damar da zai nemi kujerar shugaban kasa.

A wata hira da ya yi da BBC, Farfesa Ben Ayade ya bayyana cewa, la’akari da wahalar da Bola Ahmed Tinubu ya sha da APC, babu laifi don ya fito ya bayyana muradinsa.

Farfesa Ayade, ya ce, tsohon gwamna Tinubu ya yi yaki wajen ganin an kafa gwamnatin Muhammadu Buhari, wanda a ka kifar da PDP shekaru kimanin bakwai da suka shafe.

A cewar Gwamna Ayade, “Muddin jam’iyyar APC ta ce a marawa Bola Tinubu baya, zai goyi bayan sa, tun da ya yi bauta, ba zai yi wu ayi masa dare a zabe mai zuwa ba. Duk wanda zai fito takara daga yankin kudancin Najeriya, ya fito. Za ma a samu karin wadanda za su nemi takara. Idan ka tambaye ni game da Bola Tinubu, zan ce ya yi daidai da ya fito takara, dalili kuwa shi ne ya yi wa Buhari kokari.”

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp