fidelitybank

Zan dakatar da kwacen waya da ake yi a Kano – Salihu Tanko

Date:

Sace-sace da kwacen waya su ne manyan kalubalen tsaro da ake fuskanta a Kano kuma za mu yi maganinsu, a cewar ɗan takarar gwamnan jihar Kano ƙarƙashin jam’iyyar PRP Salihu Tanko Yakasai.

Ya ce ya rasa aikinsa sabo da matsalar tsaron da ƙasar ke fuskanta, a yayin da yake magana a zauren taron muhawar ‘yan takarar gwamnan jihar Kano da BBC ta gudanar ranar Asabar.

Ya ƙara da cewa ”maganar sace-sacen waya wannan babbar matsala ce”, kuma gwamnati mai ci ta ɗauki matakin dakatar da matsalar ta hanyar hana ‘yan adaidaita fita tun daga ƙarfe goman dare, sai dai hakan na haifar da wata matsalar a cewarsa.

Sai dai ya ce, zai ɗauki matakin da ya dace domin dakatar da sace-sace da ƙwacen wayoyin ba tare da haifar da wata matsalar ba.

Sannan ya ce zai ɗauki matakin inganta tsaro tun daga unguwanni zuwa mazaɓu, domin inganta tsaro a faɗin jihar.

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp