fidelitybank

Zan ci gaba da dawo da kayan tarihi da ƙasashen Turawa suka sace a Benin – Buhari

Date:

A ranar Juma’ar da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa, gwamnatin tarayya za ta ci gaba da zage damtse wajen ganin an dawo da kayayyakin tarihi na Najeriya da aka sace daga kasashen waje da suka hada da Tagulla 1,130 na Benin Bronzes a cikin gidajen tarihi na kasar Jamus.

Shugaban ya bayar da wannan tabbacin ne a lokacin da ya karbi bakuncin Oba na Benin, Oba Ewuare II, tare da rakiyar mambobin kotunan masarautar Benin da kwamitin amintattu na gidan adana kayan tarihi na Benin a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Mai Martaba Sarkin ya ziyarci fadar shugaban kasa ne, domin mika godiyarsa ga shugaban kasar kan komawar wasu muhimman tagulla biyu na kasar Benin kwanan nan da jami’ar Cambridge da ta Aberdeen da ke kasar Burtaniya suka yi, bayan shekaru 125 da suka gabata.

Da yake jawabi a kan dawo da kayayyakin tarihi, shugaba Buhari ya bayyana jin dadinsa da yadda ya kawo farin jini ga Najeriya da tsohuwar masarautar Benin da kuma farin ciki ga Oba na Benin.

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp