fidelitybank

Zan bayar da ilimi kyauta idan na zama gwamnan Kano – Abba Kabir

Date:

Ɗan takarar gwamnan jihar Kano, ƙarƙashin inuwar jam’iyyar NNPP, Abba Kabkir Yusuf, ya ce, babban abin da gwamnatinsa za ta sanya a gaba shi ne bayar da ilimi kyauta ga ‘yan asalin jihar.

Abba kabir ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi a taron muhawar ‘yan takarar gwamna da BBC ta shirya a jihar ranar Asabar.

A lokacin da mai gabatar da muhawar ya tambaye shi cewa ta ina zai samo kuɗin da zai bayar da ilimi kyauta a jihar a daidai lokacin da jihohi da dama ke kokawa kan matsin tattalin arziki?

Sai Abba Kabir ya ce ”Idan ka dakile cin hanci da rashawa a Kano to ka yi maganin matsalar”.

Sannan ya ce zai bunƙasa hanyoyin samun kuɗin shiga ta hanyar nemo taimako a wajen ƙungiyoyin bayar da tallafi domin tallafa wa ilimi a jihar.

Abba Kabir ya kuma ce zai mayar da hankali wajen ɗaukar isassun malaman makaranta domin wadata jihar da malaman da take buƙata.

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp