fidelitybank

Zamu ƙara baiwa Ukraine manyan makamai – Biden

Date:

Jami’an Amurka sun ce gwamnatin Shugaba Joe Biden na kokarin ƙara yawan makaman da take bai wa Ukraine.

Amurka ta bai wa Ukraine taimakon makamai da agajin da ya kai na dala biliyan ɗaya da miliyan bakwai tun bayan soma yakinta da Rasha.

Daga cikiin makaman da Amurka ta bai wa Ukraine akwai nakiyoyin da ke lalata tankokin yaki da masu kakabe makamai masu Linzami, wadanda ke taimakawa wajen kare birnin Kyiv.

Shugaba Zelensky na Ukraine ya sake kara rokon karin manyan makamai da jiragen yaki da makaman atilare, domin fuskantar Rasha da ke kokarin mamaye gabashin kasar baki daya.

Ma’aikatar tsaron Amurka, Pentagon, za ta tattauna da manyan kamfanonin kera makamai a yau Laraba, domin nazari kan karin taimakon da za a bai wa Ukraine ɗin.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp