fidelitybank

Zamu tsare masu hidimtawa kasa a Zamfara – Kwamishinan ‘Yan Sanda

Date:

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Kolo Yusuf, ya bayar da tabbacin tsaro ga ‘yan bautar kasa na jihar.

Kwamishinan ya bayar da wannan tabbacin ne a lokacin da ya ziyarci sansanin horar da masu yi wa kasa hidima na wucin gadi na NYSC a makarantar kimiyya da ke Gusau, babban birnin jihar.

“Ziyarar ita ce don ingantawa da kuma karfafa tsare-tsaren tsaro da ake da su a sansanin da nufin tabbatar da tsaron dukkan masu son yin bautar kasa da ma’aikatan hukumar NYSC a jihar,” in ji shi.

Kwamishinan a jawabin da ya yi wa ‘yan kungiyar, ya tabbatar musu da kudurin ‘yan sanda na kare rayukan su a sansanin da kuma wuraren da suka fi daukar nauyi.

Malam Yusuf ya kara da jan hankalinsu da su kasance masu lura da kansu tare da kai rahoto ga ‘yan sanda da sauran hukumomin tsaro domin daukar matakin gaggawa.

national news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...
X whatsapp