fidelitybank

Zamu tallafawa al’umma akan halin da ake ciki – Gwamnatin Kaduna

Date:

Gwamnatin Kaduna ta sanar da cewa, za ta tallafa wa ‘yan jihar domin rage musu raɗaɗin da suke ciki sakamakon ƙarancin takardun kuɗi.

Hakan ya biyo bayan wani zama na kwamitin tsaro da aka gudanar a jiya wanda gwamna Nasir El-Rufai ya jagoranta tare da hukumomin tsaro da aka aike jihar da sarakuna da kuma jami’an gwamnatin jihar.

A cikin wata sanarwa, gwamnatin ta ce batun ƙarancin kuɗin ya janyo wahalhalu da dama ga mazauna jihar sannan basa kuma iya biyan kuɗaɗe a bangaren sufuri da na kiwon lafiya da kuma sauran abubuwan yau da kullum musamman ma kayan abinci. A don haka, ta ce tallafin zai gudana har na tsawon mako ɗaya.

Karanta Wannan: Canjin Kudi: Gwamnatin Kaduna ta yi gargadi akan yin bore

Gwamnatin ta ce za ta fito da wani tsarin sufuri da za a rinka ɗaukan mutane kyauta a biranen Kaduna da Zariya da kuma Kafanchan.

Ta kuma ce za a yi wannan tsari ne tare da haɗin gwiwar kungiyoyin sufuri da suka kunshi motocin bas da kuma a daidaita sahu.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp