fidelitybank

Zamu sayi Bindiga 500 ƙurar AK-47 mu rabawa ƴa Bijilante mu – Ortom

Date:

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya ce, gwamnatin jihar, za ta bi hanyoyin ka’ida wajen sayen bindiga ƙirar Ak-47 ga jami’an tsaro.

Ortom ya bayyana haka ne a Makurdi babban birnin jihar a lokacin bikin kaddamar da jami’an tsaron, a dai-dai lokacin da jihohin Ondo da Ekiti da Osun da Zamfara suma su ka bayyana cewa zasu baiwa jami’an tsaron jihohinsu bindigogi saboda taɓarɓarewar tsaro a ƙasar baki daya.

A lokacin bikin kaddamar da jami’an tsaron jihar Benue, Ortom ya ce, ana kai wa jiharshi hari, saboda mutane sun ƙi miƙa wuya ga filayen su. In ji BBC.

Ortom ya kara da cewa, mutane 500 aka zaɓa daga ƙananan hokumomi 23, domin shiga kason farko na jami’an tsaron, kuma sun yi faretin yaye su a farfajiyar IBB Square dake birnin Makurdi.

Gwamnan ya ce, gwamnatinsa ta yanke shawarar kaddamar da na ta jami’an tsaron, saboda gazawar gwamnatin tarayya na raba mayakan sa kai da makamansu.

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp