fidelitybank

Zamu magance sayen kuri’u a zaben 2023 – INEC

Date:

Hukumar zabe ta INEC ta yi alkawarin magance barazanar sayen kuri’u a zaɓen 2023.

Babban jami’in hukumar, Festus Okoye ne ya bayyana haka yayin wani tattaunawa kan zaben 2023 mai taken, “Me ke kawo kyakkyawan zabe a Najeriya,” inda ya ce hukumar za ta tura jami’an tsaro cikin sirri a ranar zaɓe.

Ya nanata kudurin hukumar na gudanar da sahihin zabe na gaskiya da adalci ga daukacin ‘yan Najeriya tare da hadin gwiwar hukumomin tsaro.

Ya kara da cewa “za mu tabbatar da cewa babu wanda zai shiga wurin zaɓe da wayar salula da za ta iya daukar hoto”.

A cewar kwamishinan INEC, hukumar zabe za ta ci gaba da horar da ma’aikatanta wajen ganin an gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali.

punch newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...

Daga yau wankin koda a Najeriya ya koma dubu 12 maimakon dubu 50 – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya amince da rage farashin...

An ceto Mutane 25 da syka kife a kwale-kwalen Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto sun ce, sun samu nasarar...

An fara duba rabon gyaran arzikin Najeriya

Shugaban Hukumar rarraba arziƙin ƙasa RMAFC, Mohammed Shehu, ya...
X whatsapp