fidelitybank

Zamu kare masu hidimtawa ƙasa a jihar Zamfara – Ƴan Sanda

Date:

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Kolo Yusuf, ya jaddada kudirinsa na tabbatar da tsaro ga masu hidimarsa ƙass da aka tura jihar Zamfara.

Kwamishinan wanda ya ziyarci sansanin na NYSC a makarantar Sakandaren Kimiyya da ke Gusau, ya ce rundunar ‘yan sandan jihar ba za ta bari a samu wata matsala a harkar tsaro da lafiyar mazauna jihar ba.

A cewar kwamishinan, sun kai ziyarar ne domin tantancewa da kuma inganta yadda ake gudanar da harkokin tsaro a sansanin da nufin tabbatar da tsaro ga ‘yan bautar kasa da ma’aikatan NYSC a jihar.

Yusuf a jawabin da ya yi wa ‘yan kungiyar ya tabbatar musu da ci gaba da jajircewar ‘yan sanda na tabbatar da tsaron su a sansanin da kuma wuraren da suka fi daukar nauyi.

Ya kuma umarce su da su kasance masu lura da tsaro tare da kai rahoton duk wani motsi da suke da shi ga ‘yan sanda ko wata hukumar tsaro domin daukar matakin gaggawa.

A nasa bangaren, kodinetan NYSC na jiha, Mallam Dan Mallam Mohammed, ya yabawa kwamishinan ‘yan sandan bisa yadda ya nuna damuwarsa ga ‘yan kungiyar, ya kuma yi alkawarin kara hada kai da ‘yan sanda da sauran hukumomin tsaro domin kare rayuka da dukiyoyin kowa da kowa, ciki har da ma’aikatan NYSC na jihar.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp