fidelitybank

Zamu fara hukunta masu yin algus da manja mai cutar da jama’a – Gwamnatin Kuros Riba

Date:

Darakta Janar na Hukumar Kula da Kayayyaki ta Kuros Riba, Mista Ogbiji Nyiam, ya yi gargadi da gaske ga wadanda ke canza launin manja cewa da su daina, saboda yana iya kashe masu amfani da shi.

Ya yi magana ne a lokacin da ya yi wani taron gaggawa da dillalan kayayyaki, ‘yan kasuwa da kuma masu sayan kayayyaki na gida ranar Juma’a a Calabar.

Ya bayyana cewa, gwamnatin jihar na yin wani yunkuri na duba yadda masu sayar da manjan ke amfani da launin ja don yin algus.

Ya sake nanata cewa dole ne a kiyaye samar da kayayyakin amfanin gona da kuma kare amfanin su.

“Hukumar za ta fara aikin, musamman kayayyakin da ake nomawa a jihar, ciki har da su kwakwar manjan da ake yi sarrafawa a zuba kala da wasu sinadarai domin bayyanarsa ta kara jawo hankulan masu amfani da shi.

“Sinadarai da ake amfani da su don canza launin da wasu abubuwan da za su iya cutar da su da haɗari kuma suna iya kashe masu amfani da ba su ji ba.”

 

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp