fidelitybank

Zamu cigaba da tallafawa yara a Arewa maso Gabas – UNICEF

Date:

Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya yi alkwarin ci gaba da tallafawa bangaren ilimi a arewa maso gabas ta yadda yara da yawa za su samu damar zuwa makaranta.

Wakiliyar UNICEF a Najeriya, Ms Christian Munduate, ce ta bayyana hakan lokacin da ta kai ziyara Jami’ar AUN da ke Yola a ranar Litinin don gudanar da shirin tallafawa yara 100 da basa zuwa makaranta da abinci da kuma abubuwnan karatu.

Ta bayyana kokari da suke na ganin Æ™arin yara sun samu damar karatu ta Jami’ar da kuma sauran makarantu a faÉ—in yankin.

Munduate ta kuma yi kira ga gwamnatocin jihohi da su bijiro da shirye-shirye da za su kawo ci gaban ilimi a kananan matakai, inda ta nuna bukatar ganin hobbasar bangarori masu zaman kansu saboda ci gaban ilimin yara ƙanana.

Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN, ya ruwaito cewa Ms Christian ta ce akwai bukatar bai wa yara ilimi saboda idan ba a basu ba, za su iya zama kalubale a nan gaba.

Wakiliyar ta UNICEF ta shawarci waÉ—anda suka ci gajiyar shirin da su ci gaba da zuwa makaranta domin samun ilimi saboda zai zamanto mai amfani a garesu da iyalansu da kuma al’umma.

latest news in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp