fidelitybank

Zamu baiwa mutanen Shekarau mukami a jam’iyar mu – PDP

Date:

Shugaban babbar jam’iyyar PDP, Iyorchia Ayu, ya ce, za su baiwa mutanen malam Ibrahim Shekarau da suka koma jam’iyyar mukamai lokacin nadin sabbin shugabannin jam’iyyar a jihar bayan rushe na da.

Shugaban na jam’iyyar PDP ya bayyana hakan ne yayin tattaunawa da BBC, inda ya ce, za su baiwa mutanen Shekarau din mukamai ne sabo da a yanzu su ‘ya’yan jam’iyyar ne.

Ya kuma ce za a saka mutanen Ibrahim Shekarau ne a dukkan matakan shugabancin jam’iyyar a Kano kama daga jiha zuwa kananan hukumomi.

A ranar Litinin din nan ne, tsohon gwamnan na Kano ya sanar da ficewarsa a hukumance daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP saboda abin da ya kira “rashin adalci” da Rabiu Kwankwaso ya yi musu, wanda shi ne ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam’iyyar NNPP.

nnn hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp