fidelitybank

Zamu ɗauki mataki a kan wanda ya karya dokar zaɓe a Najeriya – Burtaniya

Date:

Ofishin jakadancin Biritaniya a Najeriya ya ce ƙasar za ta hukunta ko saka wa duk wani da aka samu da aikata laifi loakcin zaɓe takunmi.

Karamin ministan raya ƙasashe na Birtaniya, Andrew Mitchell, ya ce, ƙasar a shirye take da ta ɗauki mataki kan wadanda suka tayar da rikicin zaben da aka kammala.

Hukumar ta ce Burtaniya ta riga ta tattara sunayen waɗanda suka aikata laifin kuma za ta sanya takunkumi, ciki har da hana su samun bizar ƙasar a karkashin tsarin takunkumin kare hakkin ɗan Adam.

A wata sanarwa da hukumar ta fitar a ranar Laraba, ta ce, “Za mu iya tabbatar da cewa muna tattara bayanan da suka dace, da nufin ɗaukar mataki kan wasu mutane.

Ofishin ya ce ya tura masu sa ido zuwa jihohi shida, inda ta ce an lura da cewa akwai matsala a wuraren.

“Mambobin tawagar mu na sa ido sun lura da tashin hankali da tsoratar da masu zaɓe a wurare da dama lokacin kaɗa kuri’a,” in ji sanarwar.

Ofishin jakadancin na Birtaniya ya ce ya samu rahotanni da suka tabbatar da cewa an batutuwan sayen kuri’a da sace kayan zaɓe da kuma kawo cikas ga harkokin zaɓe a jihohi da dama da suka haɗa da Legas da Eugu da kuma Ribas.

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp