fidelitybank

Zamfara a shirye take tsaf na gudanar da zaɓen 2023 – Matawalle

Date:

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ba da tabbacin cewa, al’ummomin da tun farko ke fuskantar kalubalen tsaro a yanzu sun kasance cikin lumana da samun damar gudanar da zabukan 2023 mai zuwa.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai a gidan sa dake karamar hukumar Maradun a lokacin da yake magana kan batun mafi karancin albashi na N30,000 ga ma’aikatan jihar, ‘yan daba da sauran batutuwa.

Gwamna Matawalle ya bukaci ‘yan Najeriya da su ci gaba da baiwa jami’an tsaro goyon baya, domin ganin an kawo karshen matsalar rashin tsaro da ke addabar kasar baki daya domin dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali.

Ya ce, bai san inda aka samu labarin cewa, za a dage zaben da ke tafe ba saboda rashin tsaro, ya na mai watsi da rade-radin da ake yi na cewa ‘yan Arewa za su goyi bayan dan takarar shugaban kasa na Arewa ne kawai.

Gwamnan ya bayyana cewa, gwamnatin sa ta aiwatar da mafi karancin albashi na N30,000 kuma an shirya samar da gidaje ga ma’aikata a wani bangare na kokarin inganta jin dadin su domin samun karin aiki.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp