fidelitybank

Zaman lafiya: Gwamnan Oyo zai gana da ‘yan kungiyar asiri da ‘yan daba

Date:

Gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin gwamna Seyi Makinde, za ta tattauna da kungiyoyin ‘yan daban cikin unguwa da na ‘yan asiri domin dawo da zaman lafiya a jihar.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, waɗan nan ƙingiyoyin na ‘yan daba da ‘yan asiri, sune suka hana zaman lafiya a jihar Oyo ta hanyar kashe-kashen al’umma.

Kwamishinan yada labarai da wuraren bude ido, Dr. Wasiu Olatunbosun, shi ne ya bayyana shirin da gwamnati ta ke yi bayan ganawa da shugabannin jami’an tsaron wasu ƙungiyoyi.

Olatunbosun ya ce, gwamnatin jiha tare da haɗin kan kungiyoyin ‘yan Sa kai ta shirya warware matsalolin dake tsakanin ‘yan daban Anguya da yan asiri.

A cewar kwamishinan wannan zubar da jinin da yaƙi ci yaƙi cinye wa lokaci ya yi da za’a kawo ƙarshen shi a jihar Oyo.

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp