fidelitybank

Zama daram a jam’iyyar APC – Lai Muhammed

Date:

Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed, ya bayyana cewa, bai taba jin ra’ayin yin watsi da jam’iyyar APC mai mulki ba.

Mohammed, a cikin wata sanarwa da ya sanya wa hannu, ya ce, barin jam’iyyar ba abu ne da zai taba yiwuwa ba.

Ya roki wadanda watakila su ka bar jam’iyyar su koma jam’iyyar.

Basu gamsu da yadda ake tafiyar da rikicin jihar Kwara ba, wasu magoya bayan Ministan suka fara ficewa daga jam’iyyar.

Sai dai a wata sanarwa da Ministan ya fitar ya yi kira gare su da su dawo, domin barin APC ba abu ne da zai taba yiwuwa ba.

Ya ce: “ Hankalina ya karkata ga yadda kafafen yada labarai suka rika yada labarin ficewar wasu magoya bayana na jam’iyyar APC a jihar Kwara zuwa jam’iyyar Social Democratic Party (SDP).

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp