fidelitybank

Zaben Kashim Shettima a matsayin mataimakin Sanata Bola Ahmed Tinubu yin Allah – Adamu

Date:

Shugaban jam’iyyar APC, mai mulki, Sanata Abdullahi Adamu, ya shawarci mabiya addinin Kirista da su daina wata fargaba a kan tsayar da dantakarar shugaban kasa na 2023, Musulmi da mataimakinsa Musulmi da jam’iyyar ta yi.

Shugaban ya ce yanayin halin da siyasar kasar ke ciki ne a yanzu ya janyo hakan, wanda idan har jam’iyyar na son ta ci zaben 2023 sai ta yi hakan, amma ba abu ne da wani zai so ba a ce an yi wannan tsari.

Sanata Adamu, ya ce, zaben Kashim Shettima a matsayin mataimakin Sanata Bola Ahmed Tinubu, abu ne yin Allah.

Da yake yi wa manema labarai bayani bayan wata ganawa ta sirri da Shugaban kasar Muhammadu Buhari, a Daura, Jihar Katsina a jiya Laraba, tsohon gwamnan na Nassarawa, ya ce bai kamata wannan zabi ya zama abin korafi ba ga al’ummar Kirista.

Ya ce: ”Gaskiyar lamari ita ce, ba abin da Allah Yake yi haka kawai. Allah Yana da dalilinsa na samar da manyan addinai biyu a kasar nan, kuma kowanne daga cikinsu, yana da mutanen da suke da dalilin binsa kuma suna hakki suma.”

”Akwai lokacin da Kirista ke jagorantar kasar nan. Yanzu kuma lokaci ne da Musulmi ke shugabantar kasar, ba za mu musanta wanna ba. Ba za mu iya samun lalle abin da muke so ba a wani lokaci, a ce dukkanin mu, mun amince da abu daya,” in ji shi.

Ya kuma kara da bayanin cewa, ” Ba lalle ba ne sai dukkaninmu mun kasance Musulmi ba ko kiristoci. Nufi ne na Allah a wannan lokacin cewa Shettima zai kasance mataimakin shugaban wannan babbar kasa, idan muka ci zabe. Abin da muke fata da kuma addu’a, wanda kuma muna kokarin cin zaben.”

latest news 
in nigeria today 2021 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp