fidelitybank

Zaben Gwamna: DSS ta cafke mutane biyu a Kano

Date:

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Alhamis ta ce, ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yin kira da kuma tayar da hankali a wasu sassan jihar Kano da gangan.

Jami’in hulda da jama’a na hukumar ta DSS, Peter Afunanya ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a Abuja.

Afunanya ya ce wadanda ake zargin sun nadi sakonni daban-daban tare da yada su ta kafafen sada zumunta daban-daban.

Karanta Wannan: DSS ta cafke jigo a PDP bayan yukurin yin kisan kai

A wani bangare sanarwar ta kara da cewa, “A cikin wadancan sakonnin da za su iya cutar da su, sun dauki nauyin wasu muradun siyasa kuma sun yi kira ga magoya bayansu da su kai wa masu adawa da su hari da karfi.

“Wadanda ake zargin sun kuma yi kira da a kai wa jami’an tsaro hari yayin zaben gwamnoni da na ‘yan majalisar dokoki na ranar Asabar a jihar.

“Hukumar DSS ba za ta zuba ido tana kallon bata gari ko kungiyoyi suna zagon kasa ga zaman lafiya da tsaron jihar ba.”

 

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp