fidelitybank

Zaben Amurka: Cikin sa’o’i 24 an tara wa Kamala Harris kusan dala miliyan 50

Date:

An tarawa kamfe din yakin neman zaben takarar shugabar kasar Amurka, Kamala Harris fiye da dala miliyan 49 da dubu 600 tun bayan da Shugaba Joe Biden ya sanar da dakatar da kamfe dinsa.

“Tun bayan da shugaban kasa ya nuna goyon bayan ga mataimakiyarsa Harris a jiya da rana, Amurkawa sun bai wa yakin neman zabenta gudun muwar dala miliyan 49.6,” in ji kakakin Biden.

A jiya da daddare, dubban Amurkawa bakar fata a Amurka ne suka yi wata tattaunawa a manhajar Zoom inda suka nuna goyon bayansu ga ‘yar takarar.

Kungiyar ‘Win With Black Women’ ce ta shirya taron kuma ta tara fiye da dala daya da rabi a cikin sa’o’i uku.

Kungiyar ta ce mata fiye da dubu 44 ne suka halarci taron ta manhajar Zoom.

legit nig. news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp