fidelitybank

Zaben 2023: NBC ta ci tarar kafafen yada labarai 25

Date:

Hukumar kula da kafafen yaɗa labarai NBC, ta ci tarar kafofin yaɗa labarai 25 saboda saba ƙa’idar aiki da dokar zaɓe a lokacin zaɓen shugaban ƙasa da na yan majalisun dokoki na tarayya da aka yi a watan da ya wuce.

Haka kuma hukumar ta NBC ta yi wa wasu gidajen rediyo 16 gargaɗi na ƙarshe kan laifukan da suka danganci zaɓe.

Gidan rediyo 17 ne hukumar ta zarge su da yaɗa abubuwan na siyasa, yayin da ya rage sa’a 24 a yi zaɓe, wanda hakan ya keta doka.

Karanta Wannan: NBC ta ci tarar Talabinjin din Arise a kan kalaman tunziri

Uku daga cikin gidajen rediyon sun fuskanci tuhumar sanya abubuwa na neman haddasa rikici, yayin da hukumar ta tuhumi hudu daga cikinsa da laifin neman raba kai na kabilanci da addini.

An ci tarar tasha ɗaya bisa laifin bayyana sakamakon zaɓe tun kafin hukumar zaɓe ta sanar.

A wata sanarwa shugaban hukumar ta NBC, Balarabe Shehu Illela, ya buƙaci gidajen talabijin da rediyo da su tabbatar da sun kiyaye da dokokin aikinsu da kuma na zaɓe kafin zaɓen da za a yi ranar Asabar na gwamnoni da ‘yan majalisun jihohi a Najeriyar.

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp