fidelitybank

Zaben 2023: Ministocin da zan nada basu kai shekaru 35 – Bukola Saraki

Date:

Tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki, ya yanki tikitin sa na jam’iyyar PDP, domin tsayawa takarar shugaban kasa a babban zaben da ake sa ran zai yi a 2023.

Daily Independent ta ruwaito a ranar Litinin din da ta gabata cewa, kungiyar matasa kwararru a Najeriya sun tara Naira miliyan 40, domin siyan fom ga dan takarar shugaban kasa a zaben 2023.

Da ya ke mayar da martani kan lamarin, Saraki ya bayyana cewa, idan ya zama shugaban kasa a 2023, zai nada ministocin da ba su kai shekara 35 ba a tafiyar sa.

A cewarsa, shirin ya yi daidai da tafiyar sa ya dade yana ganin cewa, matasa na da dimbin gudunmawar da za su taimaka wajen ci gaban Najeriya.

Da yake jawabi jim kadan bayan karbar fom din tsayawa takara, Saraki ya ce, “Da wannan mataki da ka dauka a yau, ba ni da wani zabi illa in saurari muryar matasan da ke wakiltar kashi 62 cikin 100 na ‘yan Nijeriya sama da miliyan 200.

“Don haka ne nake so in yi alkawarin cewa idan na zama shugaban Najeriya, duk mukaman ministocin gwamnati a majalisar ministoci matasa ne za su mamaye su.

“Wannan alkawari ne da ba zan yi kasa a gwiwa ba, domin na yi imanin cewa ana bukatar ra’ayoyin matasa don ciyar da ayyukan ci gaban zamani.

“An gaya min cewa a wajen siyan fom din, da yawa daga cikin ku sun ba da gudummawar Naira 200,000, Naira 500,000 kuma mafi girma shi ne Naira miliyan 2. Wannan yunĈ™uri da Ĉ™oĈ™ari nagari watakila ba a taɓa yin irinsa ba a tarihin siyasar Nijeriya.

the nation newspaper nigeria today latest

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp