fidelitybank

Zaben 2023: INEC ta fara zaben gwaji na BVAS

Date:

Maikatan hukumar zaɓe ta ƙasa INEC, sun fara gudanar da aikin tantance masu kaɗa ƙuri’a na gwaji gabanin babban zaɓe na 2023 a yau Asabar.

Haka zalika ma’aikatan INEC ne a Jihar Ekiti ke gudanar da aiki gwajin.

A Ƙaramar Hukumar Ife ta Arewa da ke Jihar Osun, wata mai buƙata ta musamman ce ta gabato don yin gwajin tantance masu kaɗa ƙuri’a a kanta.

Karanta Wannan: INEC ki tsoma baki akan dan takara na jabu a Enugu – Kungiya mai goyon bayan APC

Kwamashinan hukumar zaɓe a Jihar Ekiti, Ayobami Salam, lokacin da yake duba yadda aikin tantance masu kaɗa ƙuri’a ke gudana a Ƙaramar Hukumar Ado a yau Asabar.

Ma’aikatan INEC ta gudanar da aikin a Ƙaramar Hukumar Somolu da ke Jihar Legas a yau ɗin nan, kuma a na gwajin ne a faɗin ƙasa.

sunnnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp