fidelitybank

Zaben 2023: INEC ta dauki masu yi wa kasa hidima dubu 200

Date:

Babban Darekta Janar na hukumar yi wa ƙasa hidima, Birgediya-Janar Yusha’u Ahmed, ya ce, ‘yan bautar ƙasa 200,000 ne hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ɗauka a matsayin ma’aikatan wucin gadi waɗanda za su gudanar da aikin zaɓe.

Ahmed ya bayyana hakan ne a wani taron manema labarai a Abuja, inda ya yi kira ga ‘yan yi wa ƙasa hidiman da su lura da wuraren da za a aike su don yin aikin zaɓe.

Karanta Wannan: A kasa a tsare a raka ba zai yi aiki ba a zaben bana – INEC

Ya kuma gargaɗe su a kan karɓar kyauta daga wajen ‘yan siyasa.

“Bai kamata ‘yan yi wa ƙasa hidima su karɓi kyauta ba ta kowace iri, kawai su tabbatar sun gudanar da aikin da ya kai su,” in ji Ahmed.

Ya ce sun tattauna da sufeto janar na ‘yan sandan Najeriya da kuma hukumar tsaro ta farin kaya wajen ganin a bai wa masu yi wa ƙasa hidimar tsaro da ta kamata.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp