fidelitybank

Zaben 2023: Idan lokaci ya yi zan bayyana takara ta – Atiku

Date:

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, nan gaba kadan zai bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugabancin kasar nan a 2023.

Atiku ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi da manema labarai a birnin Minna na jihar Neja, jim kada bayan ya yi wata ganawar sirri da shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, a gidan sa na tudu na kusan sa’a daya.

Ya ce, burinsa na shugaban kasa a zaben 2023, idan lokaci ya yi zai fito fili ya bayyana.

Hakazalika, Atiku ya kuma kai ziyarar ban girma ga gwamnan Jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello, domin jajanta masa kan karuwar kalubalen tsaro a jihar.

nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansani a Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta...

Za afara rijistar masu zabe a Najeriya – INEC

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ce, nan gaba cikin...

Ma’aikatan Jinya sun dakatar da yajin aiki a Najeriya

Ministan lafiya a Najeriya ya ce, ma'aikatan jinya da...

Izak ya na É—aukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

ÆŠanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana...

Masu tsaigunta wa Æ´an Bindiga ne ke haddasa kashe-kashe – Gwamnan Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa Æ´anbindiga...

Gwamnoni ku yi wa mutanen Æ™auyika da karkara ayyuka – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya buƙaci gwamnonin ƙasar nan su...

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faÉ—a ADC

Tsohon É—an jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...

Isra’ila na zargin Canada da goyon bayan Hamas – Netanyahu

Isra'ila ta zargi Canada da taimaka wa Hamas bayan...

Rashin tallafin agaji ka iya dawo da Boko Haram a Najeriya – MDD

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta...

Yin gini a kan hanyoyin ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta...

Amnesty ta yi Allah wadai da tsare Sultan kan bidiyon lafiyar Tinubu

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta yi...

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

ÆŠan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga...
X whatsapp