fidelitybank

Zaben 2023: Amurka ta gargadi ‘yan kasarta a Najeriya

Date:

Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, ya buƙaci ‘yan ƙasarsa da su zauna cikin shirin ko-ta-kwana kan yiwuwar samun zanga-zanga da kuma takaita zirga-zirga a ranar 25 ga watan Febrairu da kuma 11 ga watan Maris.

A wata sanarwa da ofishin jakadancin ya fitar a shafinsa, ya kuma shawarci ‘yan ƙasar da ke Najeriya da su guji shiga tarukan jama’a saboda za su iya rikiɗewa zuwa tarzoma.

Ofishin ya kuma shawarci ‘yan ƙasarsa da su tanadi isashen abinci da kuma ruwa a gidajensu ko da za a ƙara takaita zirga-zirga har bayan ranakun zaɓe. In ji BBC.

Sauran shawarwarin da ofishin ya bai wa ‘yan ƙasar ta Amurka da ke Najeriya sun haɗa da:

  • Tanadar abinci da ruwa na tsawon kwanaki uku
  • Samar da jakar da za ta kunshi takardun tafiye-tafiye da magani da kudi da kuma tufafi, ko da yiwuwar mutum zai iya sauya wajen zama.
  • A guji shiga tarukan jama’a.
  • A tanadi takardar shaida.
  • Zama cikin shirin ko-ta-kwana.
  • A tabbata wayar salula na da caji.
  • A kuma bibiyi labaran kafafen yaɗa labarai don sanin abin da ke faruwa.

www.nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp