fidelitybank

Zaben 2013: Jigo a jam’iyyar PDP ya koma APC

Date:

Jigon jam’iyyar PDP kuma tsohon kwamishina a tsohuwar gwamnatin PDP, Babagoro Abdulkadir Yahaya, ya fice daga tsohuwar jam’iyyarsa zuwa jam’iyyar APC.

Shahararren dan siyasar nan a cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a jihar Gombe, ya ce, ya na hada karfi da karfe da Gwamna Inuwa Yahaya ne, saboda jam’iyyar PDP ba ta da wani tsari na gaskiya da kuma mai da hankali a kan haka, ta fadi kasa a gwiwa.

Ya ce, ya dauki matakin da ya dace na ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC mai mulki a jihar, saboda ta dade ta na tafka ta’asa tare da samun wasu sabbin dalilai na yin illa ga abin da ya bayyana a matsayin “PDP da ke kara nutsewa a cikinta wadda takurewar arzikinta ke karuwa mai haske tare da wucewar kowace rana.”

the sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp