fidelitybank

Za mu ƙwaso ƴan Najeriya kyauta daga Sudan – Air Peace

Date:

Shugaban kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Air Peace a Najeriya, Allen Onyema, ya ce kamfanin a shirye yake kwaso ‘yan Najeriya da suka maƙale a ƙasar Sudan a kyauta, yayin da faɗa tsakanin rundunonin tsaron ƙasar ke ci gaba da zafafa a birnin Khartoum.

Sudan ta faɗa rikici tun ranar 15 ga watan Afrilu yayin da manyan rundunonin tsaron ƙasar da ke adawa da juna ke gwambza yaƙi da juna a ƙoƙarinsu na ƙarbe iko da Khartoum babban birnin ƙasar, da kuma yankin Darfur.

Mista Onyema ya ce a shirye kamfaninsa yake ya taimaka, saboda a cewarsa Najeriya ba za ta so ta rasa mutum guda daga cikin ‘yan ƙasarta da ke Sudan ba.

Ya ƙara da cewa yana da muradin taimakawa wajen ceto ‘yan Najeriyar da suka maƙale a Sudan, domin mayar da su ƙasar cikin kwanciyar hankali.

Yayin da rikicin ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 400, tuni ƙasashen duniya irinsu Amurka da Jamus da Faransa da Netherlands suka fara kwashe ‘yan ƙasashensu.

Tuni dai ɗaliban Najeriya da ke Sudan suka fara kiraye-kirayen a kwashe su daga ƙasar sakamakon rikicin da ke ci gaba da ruruwa ƙasar

latest news in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp