fidelitybank

Za mu zakulo masu goyon bayan Bashar Al-assad – Syria

Date:

Shugaban gwamnatin riƙon ƙwaryar Syria, Ahmed Al-Sharaa ya ce gwamnatinsa za ta farauto sirarun mutanen da har yanzu ke nuna goyon baya ga hamɓararren shugaban ƙasar, Bashar Al-assad, domin su fuskanci shari’a bayan shafe kwana biyu ana rikici a yankin Latakia.

Al-Sharaa ya ce waɗanda suka aikata kisa kan fararen hular da ba su ji ba su gani ba za su fuskanci hukunci.

Wata ƙungiya da ke sanya idanu kan yaƙin Syria ta zargi dakarun gwamnati da aikata kisan fareren hula fiye da 160 a yankin da ke gaɓar teku.

Wani mai fafutika a yankin na Latakia ya faɗa wa BBC cewa, mayaƙan da ke goyon bayan gwamnati sun aikata kisan ba sani ba sabo a ƙauyukan da tsiraru ƴan ƙabilar Assad ta Alawi ke zama,

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp