fidelitybank

Za mu yi maganin ‘yan bani na iyan Buhari – El-Rufa’i

Date:

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya sha alwashin cewa, ‘yan siyasar da ke cikin wannan gwamnati da ake kyautata zaton za su dakile burin dan takarar shugaban kasa, Bola Tinubu, a jam’iyyar APC a lokacin zabe.

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, gwamnan ya bayyana hakan ne a jiya a wata hira da ya yi da BBC Hausa.

Gwamnan wanda a baya ya bayyana cewa, wasu daga cikin kusoshin fadar shugaban kasa na shirin yiwa Tinubu zagon kasa, ya ce ba sa tsoron ‘yan bangar.

Karanta Wannan: Yankin Kudu maso Yamma ne zai gaji Buhari – Tinubu

“Mutunta mutane ba tsoro ba ne, na rantse ba ma jin tsoron kowa a kasar nan, don haka ba ma jin tsoro, muna da mutunci amma idan ka nuna mana kai ba dattijo ba ne, na rantse za mu yakar ka,” in ji shi.

Gwamna El-Rufai dai ya haifar da cece-kuce a ranar Laraba lokacin da ya bayyana a wata hira da ya yi cewa wasu mutane a Aso Rock suna yi wa tsohon gwamnan Legas aiki.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp