fidelitybank

Za mu tallafawa Najeriya ta murƙushe ƴan ta’adda – Amurka

Date:

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya tattauna batutuwan da suka shafi tsaro a yammacin Afirka da sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken da ke ziyarar aiki a ƙasashen Afirka hudu.

Blinken ya ce, Amurka ta kuduri aniyar haɗa ƙarfi da ƙarfe kan tsaro da Najeriya” yayin da ƙasashen biyu ke yaƙi da masu iƙirarin jihadi a yankin.

Najeriya ta kuma sha fama da tashe-tashen hankula a arewaci da kuma babban birnin tarayya Abuja, inda wasu gungun ‘yan bindiga suka addabi al’umma tare da yin garkuwa da jama’a domin neman kuɗin fansa.

Ƙasashe a yankin Sahel na fuskantar tabarbarewar zaman lafiya, bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a hudu daga cikin mambobi 15 na ƙungiyar Ecowas.

Amurka dai na ci gaba da yunƙurin ganin ta ci gaba da yin tasiri a nahiyar Afirka, a daidai lokacin da Rasha da China ke fafatawa.

vgn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp