fidelitybank

Za mu sha kayi a hannun Rasha idan Amurka ta juya mana baya – Ukraine

Date:

Shugaban ƙasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya shaida wa manema labarai cewa Ukraine za ta sha kashi a yaƙinta da Rasha idan Washington, babban mai mara mata baya, ta janye tallafin da ta ke ba ta.

Shugaban na Ukraine ya ce ”zai yi matuƙar haɗari idan muka rasa haɗin kai a Turai, kuma abin da ya fi muhimmanci shi ne haɗin kai tsakanin Ukraine da Amurka”.

Zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ya yi yakin neman zaɓe kan alƙawarin kawo ƙarshen shigar Amurka cikin yake-yake a maimakon haka zai yi amfani da kuɗaɗen masu biyan haraji wajen inganta rayuwar Amurkawa.

Ya ce zai kawo karshen yaƙin Rasha da Ukraine cikin sa’o’i 24, ba tare da bayyana yadda za a cimma hakan. “Idan za su yanke tallafi, ina tsammanin za mu yi asara,” Zelensky ya faɗa wa Fox News.

Da aka tambaye shi ko Trump zai iya shawo kan Putin don kawo ƙarshen yaƙin, Zelensky ya amsa da cewa: “Ba abiu ne mai saukƙ ba amma eh, zai iya saboda ya fi Putin jajircewa.”

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp