fidelitybank

Za mu sake zaɓen ƙananan hukumomi saboda hukuncin kotu – Gwamnan Rivers

Date:

Gwamnan jihar Rivers, Siminalaya Fubara ya ce za su yi amfani da hukuncin da kotun ƙoli ta yanke kan sahihancin shugabancin majalisar dokokin jihar da zaɓen ƙananan hukumomin jihar.

A ranar Juma’a ce kotun ƙolin ta rushe zaɓen ƙananan hukumomin jihar, sannan ta ce tsagin Martin Chike Amaewhule, wanda ke tare da Ministan Abuja, Nyesome Wike ne sahihin shugaban majalisar, inda ta buƙaci babban bankin Najeriya ya dakata da ba jihar kasonta na tarayya har sai gwamnan ya gabatar da kasafi a gaban majalisar.

“Muna bin doka da oda, duk da cewa za mu iya yin kuskure a matsayinmu na ƴan’adam. Kasancewar hukuncin kotu ya rushe zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumominmu, ina umartar dukkansu su miƙa aiki ga shugabannin aikace-aikace na ƙananan hukumomi, waɗanda za su yi riƙo kafin a sake gudanar da sabon zaɓe.”

Ya yi kira ga ƴan jihar su kwantar da hankalinsu, tare da cigaba da gudanar da ayyukansu ba tare da tashin hankali ba.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...
X whatsapp