fidelitybank

Za mu sabunta tsarin shirye-shiryen makarantun gwamnati zuwa na zamani – Kano

Date:

Gwamnatin jihar Kano, ta amince da tsarin sabunta wasu shirye-shiryen makarantun gwamnatin jihar a kan kudi Naira miliyan 32, 940, 000.00 da kuma fitar da Naira miliyan 19, 800, 000.00, domin daukar nauyin gudanar da gasarĀ  marigayi Janar Murtala Ramat Muhammad wanda aka saba gudanarwa a duk shekara.

Kwamishinan yada labarai, Kwamrade Muhammad Garba ne ya sanar da hakan cewa, an amince da sakin Naira miliyan 22, 220, 000.00, domin gudanar da wani taron karawa juna sani na kwana biyu kan harkokin hukumar bankuna ga malaman kur’ani (Alarammomi) a wani mataki na baiwa makarantun Tsangaya damar zama masu cin gashin kansu da masu dogaro da kai don rage talauci a cikin tsangaya.

Kwamishinan ya bayyana cewa, kowace tsangaya za a samar mata da injin biometric da na’urar daukar hoto da na’urar POS ta android da dai sauransu.

www.nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp