fidelitybank

Za mu mayar wa Trump martani mai zafi don mu kare kan mu – Tarayyar Turai

Date:

Hukumar Tarayyar Turai ta ce, za ta mayar da martani domin kare muradun ƴan kasuwa da ma’aikata da kuma masu amfani da kayyayaki bayan shugaba Trump ya ce zai sanya harajin kashi 25 cikin dari kan ƙarafa da sanholo da ake shigarwa Amurka.

Hukumar ta ce ba ta ga dalilin yin hakan ba, inda ta kira matakin da wanda ya saɓa doka kuma zai samar da akasin abin da ake tunani ga tattalin arziƙi.

Ministan harkokin wajen Faransa Jean-Noel Barrot ya ce za su kare muradun Tarayyar Turai babu ƙaƙƙautawa.

Ma’aikatar harkokin wajen China ta buƙaci yin tattaunawa da kuma yarjejeniya, inda ta ce ba a nasara a yaƙin kasuwanci.

Ta buƙaci Amurka ta daina amfani da tattalin arziƙi da cinikayya a matsayin makami.

Tun da farko China ta mayar da martani ta hanyar sanya harajin ramuwa kan kayyayakin da ake shigowa da su daga Amurka da kuɗinsu ya kai dala biliyan 14.

taraba news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp