fidelitybank

Za mu mayar da mumunan martani ga Isra’ila

Date:

Ministan harkokin wajen Iran, Hossein Amirabdollahian, ya yi gargaɗin cewa ƙasarsa za ta mayar da mummunan martani cikin gaggawa idan Isra’ila ta yi abin da ya saɓa wa muradunta.

Mista Amirabdollahian ya shaida wa kafar yaɗa labaran NBC ta Amurka kasa da kwana guda bayan wani harin da ake kyautata zaton jiragen yakin Isra’ila ne suka kai Isfahan da ke tsakiyar kasar Iran.

Wakiliyar BBC ta ce takaitaccen harin isra’ila, wanda ba ta ɗauki alhaki ba a hukumance, ya ba Iran damar sassautawa kafin daukar mataki.

Martanin da Tehran ta yi a ranar Juma’a – wanda ta yi watsi da al’amuran da suka faru a safiyar Juma’a – ya nuna alamun za a iya kwantar da tarzoma tsakanin ɓangarorin biyu masu rikici da juna

legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp