fidelitybank

Za mu mara wa Ukraine baya duk da Amurka ta juya mata baya – Burtaniya

Date:

Firaministan Birtaniya, Sir Keir Starmer ya tabbatar wa shugaban ƙasar Ukraine, Volodymyr Zelenskyy cewa Birtaniya za ta ci gaba da bai wa Ukraine abin da ya kira da ”cikakken goyon baya” tare da taimaka mata wajen cimma muradinta na zama mamba a ƙasashen ƙungiyar tsaro ta Nato.

Mista Starmer bai fito ƙarara ya soki sabuwar manufar Amurka kan Ukraine ɗin ba, amma ya dage cewa duk wata tattaunawa kan makomar Ukraine na buƙatar sanya Ukraine ɗin a ciki.

A jiya ne dai shugaban Amurka, Donald Trumo ya ce zai tattauna da takwaransa na Rasha Volodymyr Putin, don duba yadda za a kawo ƙarshen yaƙin Ukraine.

Matakin dai bai wa wasu ƙasashen Turai daɗi ba, waɗanda ke ganin ya kamata a sanya Ukraine ɗin cikin tattauanwar.

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp